Hukumar tsaro ta kasa bangaren NDLEA zata dauki sabbin ma'aikata a hukumar ta
a yau hukumar ta bayyana cewa zata kara daukar wasu ma'aikatan domin kara tabbatar da tana gudanar da aikin ta cikin amichi.
hukumar ta bayyana 12th March 2023 a matsayin ranar da ata fara daukar sabbin ma'aikatan.
ga duk wanda yake son shiga wannan aikin sai ya kasance cikin shirin cikawa da zarar an bude shafin daukar ma'aikatan
kasance damu domin samun update akan duk wani abu mai mahimmaci agare mu
Mungode,
Fata alkhari
Comments
Post a Comment